ADPlusHausa | Podcast

← ADPlusHausa | Podcast12 jul · 2 u 08 min

54 | MATASA DA SON YIN KUƊI A GAGGAUCE: HANYAR ARZIKI KO TARKO? | PROF. MUNIR ABDULLAHI KAMBA

54 | MATASA DA SON YIN KUƊI A GAGGAUCE: HANYAR ARZIKI KO TARKO? | PROF. MUNIR ABDULLAHI KAMBA12 jul2 u 08 min

<p>MATASA DA SON YIN KUƊI A GAGGAUCE: HANYAR ARZIKI KO TARKO?Domin yin nazari a kan wannan batu, muna tare da babban baƙonmu, Farfesa Munir Abdullahi Kamba, wanda zai yi mana bayani kan tushen wannan matsala, illolinta, da kuma hanyoyin da matasa za su bi wajen gina arziki cikin hikima da dorewa.</p>