ADPlusHausa | Podcast

← ADPlusHausa | Podcast14 Jun · 3 h 42 min

52 | DA’AWAR MUSULUNCI DA BIBLE | SH. ALIYU MUHAMMAD RABI'U (ALI DEEDAT) | RUMAFAR AFRICA PODCAST

52 | DA’AWAR MUSULUNCI DA BIBLE | SH. ALIYU MUHAMMAD RABI'U (ALI DEEDAT) | RUMAFAR AFRICA PODCAST14 Jun3 h 42 min

<p>Da’awar Musulunci da Bible: Hanyoyin Isar da Saƙon Musulunci ga Mabiyan Kiristanci.Ta yaya Musulmai za su yi da’awa cikin hikima da fahimtar addinin Kirista? Wane matsayi Bible take da shi a tattaunawar addinai? Kasance tare da mu domin jin tattaunawa mai zurfi kan hanyoyin gina fahimta, mutunta juna da kuma isar da saƙon Musulunci cikin basira da hikima.</p>