← ADPlusHausa | Podcast8 Jun · 3 h 50 min
51 | HAJJI MAKARANTAR SHUGABANCI | IMAM, DR. MUHAMMAD SULAIMAN ADAM
51 | HAJJI MAKARANTAR SHUGABANCI | IMAM, DR. MUHAMMAD SULAIMAN ADAM
<p>“HAJJI: MAKARANTAR SHUGABANCI”</p><p>Shin wane darasi shugabanni da al’umma za su koya daga hajji? Ta yaya hajji ke koyar da tsari, adalci, tawali’u da haɗin kai?</p><p>Domin tattauna wannan batu, muna tare da babban bako:IMAM, DR. MUHAMMAD SULAIMAN ADAM.</p>